JUYIN LAMARIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

JUYIN LAMARI

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Page 01

*JUYIN LAMARI*By*Ummu Fadeela*DISCLAIMER: Wannan labarin da dukkan abin da ya kunsa kirkirarre ne, sunayen mutane, garuruwa, masana'antu da dukkan wani event da ya faru a labarin aikin kirkira ne. Idan ya yi kama da rayuwarki/ka to arashi ne.*Ban yadda a canza mini labari ko a dora mini labarina a YouTube ba tare da izini na ba, yin hakan zai sa a fuskanci Shari'a. Wannan gargadi ne da babbar murya, idan kunne yaji, jiki ya tsira**BOOK ONE**Page 01*"Na dade ina jin ana cewa rayuwa makaranta ce, amma ban taba sanin cewa wasu darussan dake cikin makarantar da hawaye ake biyan kudin karatunsu ba. Ba kowace rayuwa muke zaɓa ba, wasu lokuta kaddara ce ke zaɓar mana hanyar da za mu bi. Wannan ita ce JUYIN LAMARI da kan riski mutum a lokacin da bai yi zato ko tsammani ba. Rayuwa ba kullum take tafiya yadda muke so ba, amma kowace ƙaddara tana ɗauke da wani darasi da ba za a iya guje m...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play