Papi ne!Free

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

Papi ne!

  • 1views
  • 40chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Hey! I'm Ruqayyah Haroon, well known as 饾櫧饾殬饾殬饾殯饾櫢饾殩饾殜饾殫, I'm a Nigerian writer, welcome to my page and happy reading 鉂わ笍

More from @nooriman

Sample 路 1-2

馃崌馃崌PAPI NE!馃崜馃崜Written byNoor EemaanWattpad@NoorEemaanIn the name of Allah most glorious, most merciful.Wanna labarin 茩ir茩irarren labari ne, ban yar蓷a a juya min shi ta 茩owacce siga 蓳a idan 茩unne ya ji....Alhamdulillah dukkanin yabo sun ta蓳蓳ata ga ubangiji mai sammai da 茩assai, a 拼au gani tafe da sa蓳on novel har 蓳iyu 茩amar ha茩a PAPI NE DA 茦瞥AUTAR KODA ban san ya zan yi mu茩u 蓳ayanin books din ba, sai dai sha茩茩a babu zaku ji 蓷adin books 蓷in in sha Allah, 茩u蓷ai ku cigaba da 蓳ina 蓷an jin 拼anda 蓷oguwar tafiyar da zamuyi 蓷ani 蓷aku zata 茩asance. Banyi alkawarin yin typing kullum ba...sannan ga masu son shiga group dina sun min magana ta wanna lambar *** inyi adding din su, domin na rufe link din, saboda maza masu shiga groups nagode.Wanna Littafin Sadaukarwa ne Gabadaya ga dukkanin Maraya(orphans) Dana gidan Marayu da ma ko ina Suke a duniya...Page1-2*SOKOTO STATE*Misalin k'arfe takwas na dare ne, unguwar shiru tamk'ar babu halittu a unguwar, wanda hak'an baya rasa nasaba da ruwan saman da ake tsulawa tamk'ar da bak'in k'warya, mafi ak'asarin gine_ ginen unguwar na marasa k'arfine domin mutum na ganin tsarin gidajen unguwanin zai san cewa na talakawa ne...A hank'ali wani yaro mai k'imanin shekaru goma sha biyar a duniya ke tafiya, duk da uban ruwan da ake tsulawa hak'an bai dame shi ba, ga wurin fak'ewa da yawa amma bai yi hak'an ba. Duk da kananun shekarun sa yana da tsayi sosai, wanda mutum zai iya tunanin ya kai irin shek'arun ashirin nan.Wasu kod'add'un jeans da riga ne a jik'insa sai wani snickers a kafarsa, yana da k'yau, da alama idan ya zama babban saurayi za a yi k'yak'yyawan gask'e da yanmmata zasu yi ru蓳u蓳蓳in sa, yana daf da shan k'wanar da zai sa蓷ashi da layinsu ya ji k'ukan jariri, ciga蓳a yayi da tafiyar sa ba tare da ya ko kalli inda k'ukan ke tashi ba...Har ya kai kofar gidansu, wanda ya k'asancewa na zallan jar k'asa ne, ya ji Hank'alin sa ya kasa k'wanciya d'omin tunda ya taho sautin k'ukan jaririn ke amsa k'uwwa a k'unnewan sa. Runtse ido yayi kana ya juya da sauri har da gu蓷un sa....Abun mamaki har yanzu k'ukan jaririn ke tashi, A hankali ya karasa gaban k'wallin da jaririn ke ciki add'ua dauke a bak'insa yayind'a wani tsoro tsoro ke k'ok'arin shigar sa, sai dai yaki 蓳awa tsoron daman samun muhalli a zuciyar sa...Har ya kai hannu cik'in k'wallin da niyyar dauk'a, sai kuma ya sauk'e hannun, ya fara k'ok'arin daukan k'wallin gaba daya, a tunanin sa na gidan yaje kofar gida ya bu蓷e, faduwar gaba ce ta saukar masa d'aid'ai lokacin da kwalli ya rabe kansa sak'amak'on ruwa daya jik'a k'wallin yayind'a k'yak'yyawan baby'n yayi gefe yana daf da shan kasa...Cik'in wani sauri da bai san yana da shi ba ya cafko ta, k'asancewar ak'wai cak'walli sosai a wajen yasa ya fadi kasa, runtse idanun sa yayi sak'amak'on 蓳ugewa da kansa yayi jikin wani...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters40
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play