Taƙaitaccen TunaniFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

Taƙaitaccen Tunani

  • 1views
  • 45chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · 01

Assalam Alaikum mutane naKamar yanda na yi alƙawarin kawo maku littafi na na farko da na rubuta kafin KOWA DA ƘADDARARSA, yau zan fara sauke nauyin alƙawarin. Idan akwai shawara ko gyara a game da labarin sai a taimaka a ja hankali na zuwa wurin, zai iya yiyuwa ajizanci na ɗan adam ya sa ban ankara ba. Dole kuma na fara da 'yan group ɗin Fadda_banan, thank you for being there upon all this silence, i appreciate you hanging in there. Ina yin ku overrrrrrrrrrrrrr! Kuma zaman na ku ne ya sa na kawo maku littafin nan kafin BA NI DA MASANIYYA da ya kamata ya zama littafi na na gaba.*********************Garam! Na ban ka ƙofar banɗaki, a lokacin ne kuma na samu kukan da nake nema ya zo mani, yanda ka san na kashe kaina haka nake ji. Sai yanzu na tuna ashe ana cewa INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN idan musiba ta same ka.Da ƙyar na maimaita sau biyar sai kawai na daina karantawa saboda tuƙu...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters45
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play