FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Thiller
Wani kukan kura tayi ta cafki kwalar rigarsa tana ƙare masa kallo da manya-manyan idanunta ta ce "Na rantse da Allah baka isaba kayi kaɗan na fika iya tashanci idan har kanason kanka da arziƙi to ka biyani haƙƙina idan ba haka ba wlh saidai mu tonawa juna asiri dan zan fasa kwan kowa warin ya dameshi kasan kuma ni bana gudun abun kunya" girgiza kansa kawai ya yi yana yin kwafa ya ce" ke kama kanki yarinya ni ɗin nan da kike gani tsowon najadu ne wlh ko ki cikani ko kuma na sassamaki a wajen nan ƙaramar ƴar tash..." Maganar tasa ta maƙale sakamakon wani wawan mari da tayi masa, dafe kuncinsa ya yi yana cize leɓe ya ce... "Inason ki daina wannan shashancin da kikeyi ki tsaya ki fuskanci gobenki ki sani yanzu ke ba kamar sauran mata kike ba kece Gimbiya KATALINA!""Amma kuma ni IMARA shine sunana yallaɓai ko ka manta ne?" A fusace ya ɗago yana zare marijuana dake hannunsa y...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.