MEERAHFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

MEERAH

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · 01

🌹🌹🌹🌹🌹 MEERAH 🌹🌹🌹🌹🌹 NA KANSA'U BELLO (OUM FATIMA)[1/9/2026/8:00pm] PGE 01 BISMILLAHIRRAHAMANURRAHEEM SOYAYYA! Kalmar soyayya taƙaitacciyar kalma ce guda ɗaya mai ɗauke da haruffa bakwai, sai dai a zahiri girmanta ya wuce duk yanda mai tunani ya kai ga tunaninsa a game da ita. Idan zuciyoyi biyu suka amince da junansu basa duba kyau, matsayi, nasaba, ko mulki. Idan zuciya ta kamu da soyayya ta kan makance ta yanda bata duba ko wane irin bambanci dake tsakaninta da abinda take so. Soyayya ta kan shiga cikin zuciya ba tare da neman izinin mamallakin zuciyar ba, hakan ne yasa mai yinta kan kasa cire ta da daga zuciya komin tsanani, barazana, matsi da takurar da zai fuskanta. Kar na kai mu da nisa kai tsaye mu shiga cikin labarin, domin kuwa tsayawa fayyace mecece soyayya da abinda take nufi zai iya ɗaukar dogon lokaci Ba tare da mun ƙar-ƙare ba. Don ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play