FreeArewaPen original
FANSAR ƘAUNA
- 1views
- 74chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 3
*FANSAR ƘAUNA!**HADIZA D. AUTA**Na ji daɗin yadda kuka karɓi littafin nan tun a farkonsa. Kuma in sha Allahu za ku same shi fiye da yadda hasashenku ya bayar. Masu neman littafaina ga su kamar haka; ABOKIN AIKINA, BAƘON YANAYI, JIKI DA JINI (A'ISHA), AMFANIN FITILA, MAKANTAR SO, DIJE ƘARANGIYA, RUWA DA ƘANƘARA, GIDAN AURE. BAKAN GIZO, ZUBAR HAWAYENA, DAKAN ƊAKA.., MUSAYAR ZUCIYA, TARTSATSI, SHAGALALLIYA da sauran su. Ga mai buƙata ya tuntuɓe ni ta wannan lambar; ***.**LAMBA TA BIYU.* Minal ta jima a bayin ba tare da ta motsa ko ɗan yatsanta ba, saboda duniyar ta gama juya kanta. Ta yadda bakiɗaya ta kasa fahimtar mene ne mafita, kuma me za ta yi, sannan me za ta aikata? Ƙwanƙwasa ƙofar da aka yi ya saka ta dawo cikin duniyar hayyacina, tare da sauke nannauyar ajiyar zuciya. Zumbur ta miƙe tsaye tamkar an tsira mata allura, ta shiga kokawar buɗe ɗakin tare da ƙoƙarin saita...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.