FreeArewaPen original
MATAR MANYA
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 1
馃挀 MATAR MANYA 馃挀 By OUM FATIMA GAJEREN LABARI PAGE 1 BISMILLAHIRRAHAMANURRAHIM Ko wane bawa da kagani a rayuwa da iya arzi茩insa a duniya, duk abinda kaga ka samu a rayuwa yana daga cikin 茩addarka kuma rabonka ne. Duk abinda kuma kaga baka samu ba to ba rabonka bane, duk kuma irin cida zucin da zaka nuna akan ganin ka cimma wani buri naka ba zaka je ko ina ba matu茩ar ba rabonka bane kuma baya cikin kundin 茩addararka. Irin hakan ne ya faru a cikin rayuwata nima.Sunana *Salamatu* Shehu amma ana kirana da Salma kasancewar bana son ana kirana da salamatu don a ganina sunan tsofaffi ne. Mahaifina Malam Shehu talaka ne mai neman abinda zai rufawa kansa asiri, tsohon Malamin Makarantar primary ne da yayi retired don haka 蓷an abinda ake biyansa na fensho ba abinda yake tare masa. Ga tarin 拼a'拼a da Allah ya bashi.Matansa biyu na aure da yara goma sha biyar, uwar gidansa da muke kira...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.