FreeArewaPen original
RAYUWAR DU’A
- 1views
- 40chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 2
Page 2*~reeeyarh~* Sai bayan isha abbah ya dawo suka hadu suka ci abinci, a lokacin du’a tace yaya jiya nayi ta jiran ka har nayi bacci baka dawo ba sai, ni kuma “ba kace zamu fita ba. La wallahi na manta gobe sai mu fita sai tace gobe ina da exam, okay gobe alhamis ko sai mu fita ranar friday kinji. teema ce tace yaya nima zan biku sai yace tam sai mu tafi dukan mu. Kuna dawowa ku shirya idan muka dawo daga sallar juma’a sai muje gidan hajiya ko, da yamma sai mu fita yawo. Da sauri sukace eh “dama na dade banje gidan hajiya ba inji dua. Suna kamala cin abinci du’a ta koshe komai na wurin su kuma suka tafi palo, data gama daki ta tafi dan tayi karatu. Misalin karfe 6:00 ta tashi tayi sallah tayi wanka taci gaba da karatun ta, har zuwa karfe 7:00. ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.