FreeArewaPen original
ƘYAURE KARIYAR GIDA
- 1views
- 6chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hausa fiction writer and storyteller | Author of Baƙar Ƙaddara | Dedicated to sharing stories that inspire and entertain.
Sample · KAFIN A BUƊE KYAURE KARIYAR GIDA
KYAURE KARIYAR GIDA BYHINDATU AUWAL (AMANAR SADI -SAKHNA 😘) *GABATARWA*✨KYAURE KARIYAR GIDA ✨Littafin da zai sa mace ta sake kallon kanta da wani sabon ido…Akwai wani sirri da mata da dama ba sa gane girman sa sai bayan komai ya lalace.Mace ba kawai uwar gida ba ce. Ba kawai matar aure ba ce. Ba kawai wacce ke kula da yara da girki da tsaftar gida ba ce.Mace ita ce ƙyaure kariyar gida.Ita ce ƙofar da za ta iya barin farin ciki ya shigo, ko kuma ta bar fitina ta kutsa kai.Ita ce zuciyar da za ta iya shuka soyayya, fahimta da natsuwa, ko kuma ta shuka ƙiyayya, rashin jituwa da nadama.Domin a cikin gida, sau da yawa ba a fara rushewa da hayaniyar waje ba…Ana fara rushewa ne daga abin da zuciyar mai gida ta yarda ta shigo da shi.KYAURE KARIYAR GIDA ba labarin mace kawai ba ne; madubi ne da zai nuna wa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.