FreeArewaPen original
RU'UYAA (The dreams we never lived)
- 1views
- 6chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Soft heart,Steady soul _
Sample · SHIMFIƊA
A love that grew in silence A heart that hoped to be chosen And a destiny that has been decided SADAUKARWA Ga duk wanda ya taɓa yin mafarki mai girma... amma rayuwa ta rubuta masa wani labari daban. Ga waɗanda suka rasa kansu suna ƙoƙarin zama abin daduniya take so su zama. Ga waɗanda suke yaƙi da insecurities,low self esteemow self worth,self love da self-doubt a kullum, duk da cewa suna nuna ƙarfin da ba su ji suna da shi ba. Ga duk wanda ya taɓa kallon madubi ya ga flaws kafin ya ga kyawunsa. Ga waɗanda suke ɗauke da ciwon da babu wanda ke gani.. The ones who laugh the loudest, yet cry in silence. The ones who keep saying "I'm fine" when their hearts are anything but fine. Rayuwa ba koyaushe take ba mu abin da muka nema ba.&...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.