SULTANİMFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

SULTANİM

  • 1views
  • 5chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Where feelings become fiction 🎉

More from @msssamher590

Sample · Chapter 1

SULTANIM      NaMss SamherInstagram mss_samherTiktok mss_samherWattpad mss_samherPage1TUNATARWA: Neman yardar Allah a dukkan ayyukan da mutum yake yi shi ne ginshiƙin rayuwa ta mai kyau. Duk aikin da aka yi domin Allah, ko min ƙanƙantarsa, yana samun girma da albarka a wurinsa. Amma aikin da aka yi domin burge mutane, ko son zuciya, kan rasa darajarsa a lahira, ko da ya yi kama da alheri a duniya.Daga cikin falalar neman yardar Allah akwai:Samun albarka a aiki, Kwanciyar hankali, Kariya daga riya da girman kai, Samun lada a lahira. Allah ta'ala yasa mudace.BismillahirrahmanirrahimFateema Ishaq Imam shine asalin sunanta, Ya Baffa kuma ya sanya mata NADRAH.Malan Ishaq mutun ne mai mutunci, sanin ya kamata da wadatar zuciya, kasancewanshi mutun mai ilimin addini yasa mutanan unguwarsu suke ganinsa da qima da kuma daraja.Su biyu iyayansu suka haifa kafin mutuwarsu Ishaq wanda ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters5
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play