Soyayya bayan sirriFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Soyayya bayan sirri

  • 1views
  • 14chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Welcome to my little world of stories ❤️ I am Aishora ,a passionate hausa and english writer who love turning ideas into ,emotions, and everyday experiences into stories Through my writing ✍️ ,i explore love,friendship,family,secrets,growth,and the unexpected moments that chan...

More from @aishora

Sample · BABI NA FARKO

SOYAYYA BAYAN SIRRI BABI NA BIYU — SAƘON DA YA CANZA KOMAI “Ki rantse min cewa ba za ki taɓa zuwa gidan nan ba.” Amina ta ɗaga kai daga kan wayarta, tana kallon Maryam cikin mamaki. “Me ya sa?” ta tambaya a hankali. Maryam ba ta amsa nan take ba. Sai ta kalli ƙofar ɗakin, sannan ta sake duban Amina. “Saboda akwai abin da ban taɓa gaya miki ba.” Zuciyar Amina ta buga da ƙarfi. “Maryam, me kika sani?” Maryam ta yi shiru na ɗan lokaci kafin ta ce, “Game da Fahad ne.” Amina ta sauke wayarta. “Fahad?” Sunan ya sa wani irin yanayi ya mamaye zuciyarta. Ba wai saboda tana son shi ba. A’a. Tun da farko ma, Fahad shi ne mutum na ƙarshe da take son samun wata alaƙa da shi. Mutum ne mai tsauri, mai yawan shiru, kuma kallonsa kaɗai yana iya sa mutum ya ji kamar ya yi wani laifi. “Me ya faru da Fahad?” Amina ta tambaya. Maryam ta matso kusa da ita. “Abin da zan gaya miki yanzu… zai iya sauya yadda kik...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters14
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play