FreeArewaPen original
NISFU DEENIY(The Yerwa family love triangle)
- 1views
- 44chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hey Besties, it's your girl Khadeejah Bint Ismail, I goes by the name Deejasmah writer. I am a Nigerian writer, storyteller and advocate. My craft found me when I was just a lonely, clueless girl with many stories to write. I don't just write, I craft dreams, imaginations and mem...
Sample · CHAPTER 1 (REJECTION)
NISFU DEENIY.......Book 1KHADEEJAH BINT ISMAIL ( DEEJASMAH )YOTACHAPTER ONE Zaune take a gaban madubi tun d'azu da ta fito wanka d'aure take da towel a jikinta, kallon jikinta ta takeyi a zahirance. Amma a bad'ini tunani mai zurfi ta tafi, yayinda fuskarta ta cika da mayalwacin murmushi wanda ba komai ya assasa shi ba face ganin burinta yana kan gab'ar cika a yau d'innan.Tun d'azu take tsaye a kanta amma bata sani ba saboda zurfin da tayi a duniyar tunaninta, dafa kafad'arta Hajjah tayi hakan ya sa ta juyo a d'an firgice ganin wacce ta tab'ata ne ya sanya ta tale baki a shagwab'e tace " Alah kàrwùkámmà! ( kin tsoratani!)" Haratarta tayi kafin tace " kin zauna tun d'azu a nan ai dole kiji tsoro".K'aramin bakinta ta tura sama ba tai magana ba Hajjahn ce tace " wai kin tashi kin shirya ko sai yazo ya ganki haka a zaune?". Dafe k'irji tayi tace " ina jin tsoro a k'asan raina, ban san me...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.