FreeArewaPen original
“SANADIN ƘADDARATA”
- 1views
- 74chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
It's Aisha G Umar 🌹𝑍𝑎ℎ𝑟𝑎-𝑡𝑢𝑙-𝑄𝑎𝑙𝑎𝑚🖋️ Muslimah🧕🏻 Hausa Writer✍🏼
Sample · Page-1
GARGAƊI- Ban yarda kuma ban amince da a canza min littafi ta kowace irin siga ba, dan haka ku ji tsoron Allah ku kiyaye. Kuma wannan littafin ƙirƙirarren labari ne, ban yi shi don cin zarafin kowa ba, idan ya zo daidai da labari ko rayuwar ka/ki, ku yi haƙuri haka Allah ya nufa. Idan Allah sa kun yi kiciɓis da wani kuskure a ciki, ina mai maraba da gyara ko daidaito da ga gareku. Nagode.🙏🏻SADAUKARWA- na sadaukar da wannan littafi ga dukkan wanda ya karanta shi, ina yi muku fatan alkhairi a duk inda ku ke, Allah ya ba mu abin da mu ke so idan har ya kasance alkhairi a garemu, ameen.بسم الله الرحمن الرحيم.اللهم صلي وسلم على نبينا محمد. ❁ 𝐒𝐀𝐍𝐀𝐃𝐈𝐍 Ƙ𝐀𝐃𝐃𝐀𝐑𝐀𝐓𝐀 ❁Free book📓By*Aisha G Umar*_*🌹𝑍𝑎ℎ𝑟𝑎-𝑡𝑢𝑙-𝑄𝑎𝑙𝑎𝑚🖋️*_Page1️⃣Mahaifiyata ba ta da lafiya tsawon watanni biyu, yau juma'a, muna zaune kusa da ita cikin asibiti mai suna Husna clinic hospital da ke cikin garin Ada...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.