KOWA DA ƘADDARARSAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

KOWA DA ƘADDARARSA

  • 1views
  • 60chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · 01

Bismillahir Rahmanir Rahim Dukkan yabo da ɗaukaka sun tabbata ga Allah maɗaukakin sarki, wanda ya halicci duniya da abinda ke cikinta. Tsira da abincinsa ya ƙara tabbata ga annabin Muhammad (SAW) da alayensa da sahabbansa.GARGADI Wannan labarin ƙagagge ne, an yi shine domin faɗakarwa, wa'azantarwa da kuma nishaɗantarwa. Sannan kuma dukkanin haƙƙin mallakar sa abin kiyaye wa ne, don haka a kula kuma a kiyaye.KYAUTARWAGare ku iyayena, Alhaji Umar Aliyu da kuma Haj. A'ishatu Ɗahiru. Allah ya ba ku tsawon kwanaki masu albarka, sannan ya cika rayuwaku da albarkarsa. Ameen.Kowa ka kalla cike yake da fara'a, a yayinda mutane ke tururuwar shiga cikin makarantar, ɗalibai kuma na tarbo jama'a zuwa cikin ɗakin taron sannan a hannu ɗaya kuma malaman makarantar na taya su da nunawa baƙi wajen zaman su.Farin ciki biyu nake yi a wannan ranar, murnar kasancewar na kammala makarantar gaba da fi...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters60
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play