KIRAN KADDARAFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

KIRAN KADDARA

  • 1views
  • 40chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Ink and pages✒️📜 The chaptered soul❤️ *** ***

More from @nihaalmaalik

Sample · THE BEGINNING

***: ***TikTok: The_unnamed_writersInstagram: The_unnamed_writersبِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيمِاللَّهُمَّ بَارِكْ لَنَا فِي هَذِهِ الْقِصَّةِ، وَاجْعَلْ فِيهَا خَيْرًا وَنُورًا وَعِبْرَةً، وَافْتَحْ لَنَا بِهَا أَبْوَابَ الْفَهْمِ وَالْحِكْمَةِ.اللَّهُمَّ اجْعَلْ كُلَّ كَلِمَةٍ فِيهَا سَبَبًا لِلْخَيْرِ، وَكُلَّ صَفْحَةٍ فِيهَا تَذْكِيرًا بِأَنَّ مَا كَتَبْتَهُ لَنَا لَا يُخْطِئُنَا، وَمَا لَمْ تَكْتُبْهُ لَنَا لَا يُصِيبُنَا.رَبَّنَا افْتَحْ لَنَا أَبْوَابَ رَحْمَتِكَ، وَبَارِكْ فِي هَذَا الْعَمَلِ، وَاجْعَلْهُ خَالِصًا لِوَجْهِكَ الْكَرِيمِ.آمِين يَا رَبَّ الْعَالَمِينَ 🤲🏽Da sunan Allah, Mai yawan rahama, Mai jin ƙaiYa Allah, ka sanya albarka a cikin wannan labari, Ka sanya alheri, haske da darasi a cikinsa, Ka buɗe mana ƙofofin fahimta da hikima ta hanyarsa.Ya Allah, Ka sanya kowace kalma a cikinsa ta zama sanadin alheri, kuma kowane shafi ya zama tunatarwa cewa abin da Ka ƙaddara mana ba zai taɓa wuce mu ba, kuma abin da ba Ka ƙaddara mana ba ba zai taɓa samun mu ba.Ya Ubangijinmu, Ka buɗe mana ƙofofin rahamarka, Ka sanya albarka a cikin wannan aiki, Ka kuma sanya shi tsarkakakke domin neman yardarkaKIRAN QADDARA🔥By: The Unnamed WritersChapter 1: THE BEGINNING PROLOGUEGudu takeyi iya qarfin ta, bata sanin inda take jefa kafarta kamar yadda bata ganin gabanta saboda duhu, batasan inda ta dosa ba, kawai addua takeyi Allah ya kubutar da ita kafin azzaluman mutanen da take hannunsu su gane chewa ta gudu, bata ankara be jin tayi ta bugu da wani abu me mugun qarfi kamar icce, seda tayo baya ta fadi qasa da qarfi, lalabawa tayi ta sake miqewa tsaye da qyar saboda yadda gabadaya qafafunta ke ciwo tun daga  saman su har zuwa tafin qafar da ta tattaka qayoyi mara adadi sakamakon rashin takalmi a qafar ta, gudun ta chigaba da yi amma ba da sauri ba saboda karfinta da ya fara qarewa da kuma wani irin jiri da ke neman kayar da ita, chan taji muryoyi daga dan nesa kadan “bata isa yin nisa ba tunda akwai duhu kuma batasan hanya ba, ku dudduba ko’ina ku haska fitila dakyau, da zarar muka rasata oga baze chika muna kuddin mu ba”Ai tanajin haka batasan inda ta sake samo wani qarfi ba ta chigaba da gudun iya ranta, idan batayi qarya ba se tache ma kafin dayar kafar ta sauka qasa take qara daga dayar, batasan ya akayi ba kwatsan taji ta dena taka ciyayi da yashi da qayoyi, kamar kafafunta na sauka akan titi, kafin ta samu damar rage gudunta ta Kalli inda take takawa se wata irin qara taji kamar ana danna horn din mota se kuma taji wani irin qiiiiiiii a kunnuwanta, bata ankara ba taji wani abu ya bugeta seda ta tashi sama sannan ta fado qasa, idanunta suka fara lumshewa a hnkali amma kafin ta qarasa rufesu taji kamar inuwar mutane a kanta da muryoyi. Sokoto.Rana ta fara faduwa amma zafin ranar har yanzu yana nan sakamakon...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters40
premium0
03

ARE WE DESTINED TO MEET?

Free sample
Updated 14 days agoAvailable now
22

THE DISTANCE BETWEEN US

Free sample
Updated 12 days agoAvailable now
36

THE RETURN AND A NEW BEGINNING

Free sample
Updated 6 days agoAvailable now
39

THE SECRETS OF RAHMAN AND BASHIR

Free sample
Updated 3 hours agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play