FreeArewaPen original
WA ZAI FUSKANCE NI??
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
-Agogon Labari
Sample · Chapter 1
⚠️ GARGADIWannan labari ƙirƙirarre ne, ba labarin wani mutum na zahiri ba. Duk wani abu da mai karatu zai ga ya yi kama da abin da ya shafi rayuwarsa ko ta wani da ya sani, to wannan tsantsar arashi ne kawai. Don Allah a yi haƙuri, a ɗauke shi a matsayin wani ɓangare na labarin.⚠️ HAƘƘIN MARUBUCIYABan yarda wata ko wani ya kwafi, ya juya, ya sake wallafa, ko ya sauya wannan littafi ta kowace hanya ba tare da amincewata ba.A mutunta haƙƙin marubuciya da aikin da aka rubuta cikin lokaci, ƙoƙari da tunani.© Umma Mustapha - An haramta kwafi ko sake wallafa wannan aiki ba tare da izini ba.WA ZAI FUSKANCE NI??BOOK 1Umma Mustapha@umsar ArewapenWattpad: Umma MustaphaPAGE 1Bismillāhir-Raḥmānir-Raḥīm.A cikin Jami'ar Sule Lamido da ke Jihar Jigawa, wasu 'yan mata guda biyu, waɗanda shekarunsu ba su wuce ashirin da huɗu zuwa ashirin da biyar ba, suna zaune a cikin babban ɗakin karatu n...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.