KALUBALE BOOK 1Free

ArewaPen original

RandomFreeCompleted

KALUBALE BOOK 1

  • 1views
  • 115chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · Page 1

Kamar yadda zuri'ar sheik sadisu Musa Jigawa suka saba gabatar da taron yan'uwa, duk karshen watanni biyu.yauma asabar wacce ta kama 30 ga watan Yuni. Tun sassafe hadiman gidan suke ta aikin share share da gogen gidan. Babban gida ne ginin da wanda a yanzu aka maida shi gini na zamani, a dalilin tasowar yara da jikokin gidan da masu gidan rana. An kawata shi kwarai da gaske. Tun karfe goma gidan ya fara daukar baki kowa ya zo katon falon da suka saba gabatar da taron suke wucewa, inda tsoho me ran karfe sheik sadisu yake kishingide a kan lallausar dardumar da ta mamaye falon, ya dora hannunsa akan wani kyakkyawan tuntun shima me taushi ne, idanunsa na manne cikin farin gilashin da ke taimakon sa ganin fuskokin ya'yansa da jikokin sa da ya fi so da komai a rayuwarsa.kafin karfe goma sha biyu falon ya cika ya batse kusan gaba ɗaya kowa ya hallara. Muhseen ne har zuwa wannan lokacin bai...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters115
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play